Building bonds
Menene ma family tun farko idan babu shakuwa?
Mutane sukan dauka wai blood kadai shi ne family, abun ya wuce haka.
The parent child relationship is one of the most significant bonds we experience in life. Strong bonds da aka gina tun yaro na kankani contributes to the child’s emotional development and overall well being.
Ki na uwa ko ka na uba amma yaran ku suna tsoron ku, ba wani bond tsakaninku?
Wani ma babansu na dawowa za ka ga sun watse. Ko kuma ka ji an ce
“Ga baba nan”
Sai kowa yayi nasa waje.
Ko kuwa ki na da yara amma suna tsoron su gaya miki idan suna cikin damuwa.
That is why sai a taso yaro na fama da kumbiya kumbiya. Nuku nuku. Sai dai ka ji labarinsu a wani waje.
Wani lokacin sai yaran su fara wata rayuwar ma ba ka sani ba.
You see a lokacin da ku ka yi nesa da yaran ku emotionally to suna jin cewar za su fa iya rayuwa babu ku. Tunda ku din kamar wasu strangers ku ke a wajensu. Sai dai ku fara jin labaransu daga nesa nesa you will be like
“wane ne haka? “
In today’s world, creating a strong connection with your children is very important.
A ja yara a jiki.
Shin idan ba ku ja yaran ku a jikinku ba wa za ku jawo? Wa ku ke so su je su fadawa matsaloli su?
That is when suna yara ma kenan.
A lokacin da suka girma suka yi aure ma, distance din ya na kara yawa.
Guess what? Akwai possibility din su ma su fara rayuwa irin yadda aka musu, wato ya zamana cewar sun kasa building wannan emotional bonds din da yaransu. To mutum zai bayar da abunda ba ya da?
Wasu za ka ga uwa da diya ne,amma sun zama kawaye. Shawararsu daya zancensu daya. Ko fuskar daya ce ta canja to fa daya za ta gane. Sai dai ka ji ana
“Mama menene? Ko wance menene? “ wannan shi ne shakuwa da kaunar juna.
Buillding such closeness with your children is an ongoing process that requires time,effort and patience. Hausawa suka ce
“Tun ran gini ran zane”
Spend quality time with them,ayi wasa a yi dariya. Magana in za ku yi saka su a ciki, ku ji na su raayin.
Listen to them. Idan korafi suka kawo ma ka ko shawara ka saurare su. Ba wai ayi ta kyarar yaro ba ana cewa ya na shirme.
Communicate with them
Show affection, show some love. Wane /wance me ke damun ku? Me ya faru? Ya aka yi?
Ku tausaya mu su. ‘Yan’yanku ne.
Ku so su.
Idan kun mu su haka, shi ke kawo su ji tausayin ku a gaba. Irin haka shi ke kawo shakuwa, da kauna da jin kai.
Yaya relationship din ku yake da yaran ku?
Ooops! Join The Community To View The Comments