Balancing career and family
We know it is hard
Rayuwar mace ba tare da ta yi kokarin achieving dreams din ta ba ma (outside her marriage) kadai is too demanding, balle a ce ta haɗa da career.
Da farko ga shi ki na da aure, wasu feel ai mace don aure aka yi ta kawai. Ai idan ki ka yi aure kin gama. Me ya sa ma za ki ce you have wasu dreams to pursue? Wasu feels yin aikin mace alhalin ta na da iyali wahal da kai ne, wai ba za ta taba bawa iyalinta attention din da suke bukata ba.
Allah ya kawo mu, zamani ya kawo mu. Gone are the days mata ke tsayawa a gida kawai, yanzu ilimi da wayewa sun wadata ba ga mace ba ba ga namiji ba. Yanzu a kowani sector idan ka duba za ka ga mata, asibiti ne, kasuwancin ne, harkar banks ne, makarantu ne! ko’ina.
Sai dai kullum mu kan gayawa ‘yanuwanmu mata a duk lokacin da ya zama kina da iyali kuma ki na aiki to a samu balance. Ya zaman cewa ba ki yi neglecting kowani bangare ba.
Ga shi we live in an environment where mata na fama da gender inequality. Ana ganin mace ba ta kai ba, ba za ta iya ba. So that means in dai har kina so ki kai din, you have to work harder.
A cikin iyalanki ki na kokarin ki ga ba ki gaza ba, because dama ana pointing fingers at you ne. Kuskure daya ake so a gani ayi tagging din ki “bad wife”
“Ai ta yi neglecting yaranta”
“Ai aikinta ya fi ma ta komai”
“She is not giving her family enough time”
Can kuma wajen aiki ma, complain.
Ana ganin you don’t give your all.
So, in this type of environment you really need to balance between career and family.
This is an ongoing journey that requires commitment, communication and caution ta yadda both your professional and personal life can thrive.
It is not about perfection, it is about balance.
Define your priorities, take some time and reflect on what matters to you the most. Both in your career and family life. Wasu abubuwa ne suka fi muhimmanci ga rayuwata a yanzu? Wadanne ya kamata na fi bawa attention?
Also learn to plan and organise, always plan ahead. Kun san Allah, planning ahead can reduce stress and ensure that you give the best for both work and family. Za ku ga abubuwanku suna tafiya a daidai a tsare.
Kuma abubuwa dayawa da mu ke mantawa shi ne, we can always ask for help. Da yawanmu mata muna so mu nuna wai we can do it all.
“Ai zan iya, idan ban yi ba za a ce i am weak”
Asking for help does not mean kin gaza. Za ki iya daukar wacce za ta taimaka miki da aikin gida wanke wanke ne, shara ce, ko nanny da za ta taimaka mi ki wajen raino.
Sannan me? Kar ki sake ki manta da kan ki, as an individual. Kafin ki zama matar wani, uwar wani, maaikaciyar wani ki tuna cewa ke ce “Zainab” ko “Zahra” ko “maryam”. Ki yi abu don jin dadin kan ki, do it for “you”. Dan exercise din nan, dan skincare din nan abu da zai sa ki ki ji dadi a ran ki.
Last but not the least
Be present especially a harkar family. Idan ki na da yara kar ki sake su yi kewarki. Ki zama there for them. Ya zamana cewa akwai wani lokaci da ki ka ware kuyi wasa ku yi dariya tare.
Ina working class women, How do you do it?
Ooops! Join The Community To View The Comments