DEAR MRS…
Are you distraught because your husband has another woman in his life? Looking for ways to make her regret ever meeting him? My sister calm down. This thing about our men and dating cannot be halted because addini ne ya basu dama. Inda matsalar take shi ne when they misuse their God given chance.
If your husband is dating yarinya yar mutumci da sanin iyayensa da nata, maganar aure ta kai shi ba shashanci ba sannan ita din kamila ce mai sanin ya kamata to gaskiya yar uwa baki da case. Kishi dole ne amma rigima da dagewa ki ce ba za ayi ba wannan kuma shiga hurumin addini ne.
On the other hand, akwai yan tsaki wato side chicks. Suna gefe suna jiran mai hatsi a hannu ya watsa musu. They do not bat an eye when it comes to milking mai tsautsayin da ya kwashe su dry. The real women behind other women’s tears.
To ko ma dai wace iri ce, she is not the enemy my dear. Gayyatar ta mijin ki yayi, mene ne laifinta don ta amsa? Idan kasancewarsu da mijinki is giving you heartaches and sleepless nights, please na beg I dey beg you ki kama kan ki. Ki riƙe mutumcinki. Do not call them and and make a fool of yourself. Ki gama zage zage da barazana ƙarshe kuma mijin nan da kike yi domin shi may even go down on his knees and tell her sorry. Idan baki dace ba ma tana daga waje za ta yankar miki tiket kema ki fito.
I just want to remind you that self-love is the best kind of love. Never allow yourself to be tagged a mad woman saboda kishi. Kada ki yarda ki cuci kowa kuma kema kada ki zauna a dinga taka ki da sunan mijinki yana da wata a waje. Be matured and sensible enough to tackle your problems with him alone without giving the lady that satisfaction of knowing ta isa!
In what ways can you handle side chicks ba tare da girmanki ya fadi ba?
Ooops! Join The Community To View The Comments