Eco-friendly products
Marhaban, Kaifa halik? Nace yau bari na dan taba larabci.
Me muke ciki akan environmental consciousness? green living? Saving our planet? Zero-waste lifestyle? Dole sai mun tashi tsaye mu taimaka planet din mu hakan yasa most industries are embracing the eco-friendly practices. I’m sure kowa ya taba jin mantra din nan “reduce, reuse, recycle”. While yana concentrating ne primarily on yanda za’a rage tara bola, da yanda za’a kara amfani da shi.
Mafi sauki a ciki shine waste reduction, nasan ko wani business dai ana packaging product, be it food and beverage or fashion industry, zero waste lifestyle is minimising packaging, amma mu Nigerians, I know how we respect packaging so how about we try reusable materials to reduce waste while still meeting customer expectations.
Ina masu harkan abinci, masana akan sustainability sun bada shawaran a din ga kokarin sourcing abinci locally don rage carbon emission da ga motoci lokacin transport, madallah da amfani da reusable packs, ga na takeout dina na chinese food can an zuba mishi ragowan miyan kuka za’a sa a fridge. Yanzu koh da na Styrofoam ne, sai dai a yar.
Haka ma a fannin fashion, brands sun fara amfani da organic and biodegradable materials to minimize waste. Ko da wasu ma sun yar da kayan, micorganisms din kasa zasu iya decomposing suturar. Kar na cika ku da maganan science, abin yi ma dai shi ne, ako da yaushe muka yi tunanin zubar da wani abu, let’s do it the right way.
How do you think you can “go green” in your business?
Ooops! Join The Community To View The Comments