Financial Independence
The world is full of uncertainties, hakan ne ya sa ya zama dole mutum ya tashi ya nemi na kan sa.Â
Â
Rayuwa za ta yiwu a ce kullum sai ka tambayi wani? Ka dogara da wani kan cewar lallai-lallai shi zai ba ka?Â
Â
Bani-bani ma ai ba za ta yiwu ba, domin ka tambaya yau ka tambaya gobe, jibi aka gan ka sai a daure fuska.Â
Â
Abin ba zai yiwu ba ko da kuwa mutum shi ya haifeka. Akwai gajiyawa musamman idan an girma an wuce tambayar iyaye, kai ne ms ya kamata ka mikowa iyayen tunda su sun gama na su.Â
Mutuncin mai shi da marar shi ma ba Éaya ba ne, in an zo taron family sai ka ji ana cewa
Â
âA jira shi ya zoâ
âBari ya karasoâ
Â
Ba ruwanku da raÉe-raÉe cikin abokai ko kawaye. Confidence din mai dogaro da kai da marar shi ma ba Éaya ba ne.Â
Â
Ga shi da Éan aninin ka a aljihu, za ka taimaki wanda kake so kai ma kayi ta ka hidimar. Babu abinda ya fi ban haushi irin ka ga abu ka naso amma ya karfinka.Â
Â
Ba maganar mace ko namiji.Â
Dogaro da kai is not an option, necessity ne a rayuwar yanzu.Â
Mutane dayawa na ganin cewar ai mata ba sai sun dogara da kansu ba, in dai suka samu mai kula da su shikenen. To amma a wannan duniyar ta yanzu da kowa ke fama da kansa i feel mata su ya fi kamata ma su dogara da kansu financially.Â
Â
Ko miji me kuÉi ki ke aure, to fa ba ya son bani-bani. Bani-bani na kawo raini. Amma idan a ce ka na da naka, to fa duk abunda ka ga dama shi za ka yi da shi. Ka sayi abinda ka ke so a lokacin da ka ke so. I feel wannan ma âyanci ne na rayuwa.Â
Â
Don haka nema ya wajaba akan kowa da kowa, Idan mutum bai nema ba, to fa zai iya wayar gari a cikin wani irin hali.Â
Â
Ina ga kwanan nan ba dadewa mu ka ga hirar wata mata on social media da wani gidan jarida, inda take labarta halin da ta shiga bayan mutuwar mijinta. Ya bar ta da yara kuma ba ta ajiye ba, ba kuma ta ba wani ajiya ba.Â
Â
Wasu daga irin haka za ka ga sun shiga wata muguwar rayuwa daga ita har yaran. Haka mata dayawa bayan mutuwar mazajensu sun koma bara ne, wasu har karuwanci just to survive.Â
Â
That very person da ka ke tunanin ya tsaya ma ka
Â
Is it your father?Â
Your mother?Â
Aa yayanka ne
Aa mijinki ne
Â
Toh fa these people do not live forever.
Za a wayi gari wataran ko ba rashin rai ba akwai rabuwa. Idan rayuwarsu ta kare to fa kai ta ka ba karewa tayi ba.Â
Â
Shikenan sai ka yi mutuwar tsaye?Â
Wani shiri ku ka yi wa rayuwarku a yanzu game da dogaro da kai?Â
Â
- Â
- Â
Â
Ooops! Join The Community To View The Comments