Effective Communication
When it comes to marriage, effective communication involves open, respectful and honest interaction between partners.
Ana zaune tare to fa ana bukatar fahimtar juna da mutunta juna. Kowa ya na son a girmama shi ba mace ba ba namiji ba. Kowa wants to be heard.As far as ana so a gina foundation mai karfi da kyakkyawar rayuwa to fa dole sai an samu effective communication.
So, you need to understand that arguments/misunderstandings are inevitable in marriage. Hausawa ma suna cewa
“zo mu zauna, zo mu saba”
Toh a ce an samu sabani, shikenen sai a zauna a haka kowa na jin haushin kowa? To yaya za a yi a shirya har a manta abinda ya faru a baya a fuskanci gaba?
Arguments da ku ke gani can escalate when left unresolved.
“Wane ya min kaza amma na kullace shi a zuciya ba mu zauna mun ssasanta ba. “
“Nan gaba ya na kara min dorawa kawai zan yi akan wancan in kafa hujja. Haka yawan mutane suke rayuwa.
Shi wannan kin zama a sasanta din sai ka ga ya jawo wani irin distance tsakanin ma’aurata. Domin kuwa zukatansu a cike suke da bacin ran shekara da shakaru. Before you know it sai kiyayya ta ginu ka ji ana
“Ni dama ban auri wane ko wance ba”
“Ni gaskiya nayi regretting aure”
Ya ake achieving effective communication?
Be open and honest with each other,a daina kumbiya kumbiya da boye boye da rashin gaskiya. Aure amana ne, zaman tare sai da yarda. Also being honest about your feelings,thoughts and needs is essential. Honest communication fosters trust and intimacy.
Listen to your partner, abinda mutane suka kasa ganewa shi ne kowa fa na son a ba shi time a saurare shi. A ba shi listening ear a ji ra’ayinsa da farincikinsa da damuwarsa. Paying attention to your partner when they speak gives them a sense of value. Cewa ai you value them har ka damu da ka saurare su.
Don Allah try to see wasu abubuwan from your partners perspective and validate their feeling even if you do not agree. Ba komai ne za ku taru ku yarda da shi gabadaya ba amma idan akwai fahimtar juna wannan ba zai zamo matsala ba . Saboda shi empathy da understanding ya na strengthening emotional connection and it promotes mutual respect.
Practice patience kun san iyayenmu na cewa “hakuri maganin zaman duniya”
Hakannan kuma ” mai hakuri shi zai dafa dutse har ya sha romansa”
Aure sai da hakuri, sai an jure an daure. An kawar da kai. Hakuri ke sa a dade tare cikin aminci.
Stop blaming games, wato pointing fingers. Abu idan ya faru ya wuce ya wuce.
Idan abubuwa suka yi zafi tsakaninku to fa a bawa juna space. A bawa kowa fili ya sha iska to cool off. Daga baya sai a iya baje magana a faranti, wanda ke da laifi ya bada hakuri wanda aka yiwa laifi ya yafe. Magana ta wuce dama haka rayuwa ta ke.
Idan ku ka gina gidajenku akan haka to za ku ga ko da an samu sabani ana samun maslaha da juna. Za ka ga ba a samun situation din nan da ake zabga gaba tsakananin juna har ya yara su gane iyayensu ba sa ga maciji.
You can do better.
Idan ku ka samu sabani a gidajenku ya ya ku ke resolving?
Ooops! Join The Community To View The Comments