Positive Discipline Techniques
In a journey of parenthood, discipline plays a crucial role in shaping a child’s behaviour and character. Kowa burinsa a duniya a ce yau ga dan sa nan ko ‘yar sa ma su tarbiyya, ma su sanin ya kamata. When it comes to training well adjusted and confident children, positive discipline techniques play a vital role.
Tarbiyya ma malam!
A dora yara a kan tafarki mai kyau.
Ta yaya za a samu a yi achieving wannan abin? Ayi teaching yara appropriate behavior through respectful communication rather than punishment. Ba komai duka, zagi hantara ba.
Positive discipline promotes a nurturing and supportive environment that fosters children’s emotional development ,self esteem and social skills. A na so ne ya zamana cewa an yi building wani foundation mai karfi na trust da mutual respect tsakanin iyaye da ‘ya’yansu.
Idan har aka samu aka gina yara da positive discipline to za ka ga an samu yara masa self control, self discipline, and self responsibility for their actions.
To amma yaya ake samu har ayi achieving irin wannan tarbiyyar a tattare da yara?
Communication: You need respectful and age appropriate language to communicate expectations and consequences to your children. Yaro ya san kaza fa babu kyau, idan ka yi kaza to fa sakamakonsa kaza ne.
Wasu feel tunda wane yaro na ne bai isa na samu fahimtar juna da shi ba. He is not worth my time saboda bai isa ba. Ni na haife shi don haka sai yanda na yi da shi. Ko kuma dole sai yayi kaza ko ya bar kaza ba lallai sai ya san dalili ba.
This is wrong. For positive discipline you need honest communication with your kids. Clearly express expectations, rules, consequences etc.
Also set realistic expectations. Wasu akwai too much expectations akan yara su a dole yaro sai ya girma yayi hankali da wuri. Kar ku dauka cewar yaro dan shekara 10 zai yi tunani da aikata abubuwan da dan shekara 20 zai yi. That’s unrealistic.
Be their role model, children are very good observers. Demonstrate the behaviour you expect from them. Ba wai ka na wani hali daban su ma ka na so su yi daban ba. Shi yaro ma fi akasari copy and paste yake. Ka na yi ya na kwashewa.
Last but not the least approach discipline with empathy and understanding. A tausasa a tausaya. Ku daina tsauri da zama rigid akan yaran ku. Su fa suna bukatar tausayawa ne daga gare ku don kuwa ba su san komai ba sai wanda ku ka nuna musu.
Acknowledge their feelings. Wasun ku are toxic, you feel tunda kun haifi yaro to halittarsa ku ka yi. Wasun ku ma sai su dunga zagi da cin mutuncinsu, don ganin kawai ku ku ka haife su. Ko kuwa ku ce
“Ai ni da na bai isa ba, ko ya na son abu ko ba ya so sai yayi. Ko da abin zai takura shi sai yayi. “
Remember is not about controlling your child, but about raising them towards becoming emphatic, responsible and confident individuals.
Iyayen aji
Wasu kalubale ku ka fuskanta wajen tarbiyyar yaran ku?
Ooops! Join The Community To View The Comments