Mixed Reality
Ana Virtual reality, aka fara Augmented reality. Mene ne su kuma mene ne banbancin su? Does tech also fascinate you? like human brain ne ya zauna yayi tunanin nan? Allah mai iko. Allah ya kara mana ilimi me Albarka.
Virtual reality (VR) dai wata duniya ce da ake kerawa a computer kamar yadda kuke ganin a wasannin almara amma wannan zaku ji kamar da gaske. It will feel so real da kamar idan mota ma ta kusa bige ka, tsalle zaka yi ka gudu da ihu. Wasu sun ƙara da cewa ma idan za kaci abinci ta headset, zaka iya jin koshi. Kun gane extent din how immersed you can be kuma ana iya ganin wannan duniyar ta wani abu me kama da glasses called VR headset.
On the other hand muna da Augmented reality (AR), wannan enhancing abin da ke wurin yake yi. The original version of the real world, achieved through the use of computer-generated digital information. AR na amfani da computer hardware and software, kamar su apps, consoles, screens, or projections, to combine digital information with the real-world environment.
Fun facts – the most common thing we use that is an example of an AR is filters.
Wani influence suke da shi in different aspects din rayuwa?
For the entertainment part, ai bama a magana, kuna ganin yanda ake video games din nan, kana ji kamar kana ciki
A fannin ilimi, they are breaking a new record. Yanzu yaran makaranta go on virtual excursions to distant places and times. Toh sauki yazo, kashe kuɗin excursion ma iyaye suka samu. Ga security! Ai wannan abin murma har ina. Tambayar shi ne, yaushe zamu gan shi a kasar mu😭
Research indicates that learning in a VR environment can lead to 75% increase in retention rates compared to traditional methods. Ba dole ba, duk practical knowledge din nan.
Surgeons ma yanzu suna iya practicing procedures masu tsanani via VR simulations, abin da baza’a iya gwada wa a jikin dan Adam ba da, sauki yazo gida.
Daga AR glasses, ana iya monitoring vitals din patient idan ana operation. Babu tambaye-tambayen nan da ake ma anesthesiologist. Kai tsaye glass na kallo, ya gane. A study shows that AR can improve the surgical procedure’s accuracy by 90%, indicating a seismic shift in operative care.
Abu fa yanzu har retail, Sephora suna bari ayi trying makeup virtually. In journalism and media dissemination, AR graphics in news broadcasts illustrate complex stories visually. They are used in manufacturing, marketing and advertisement. Duk yanda ma muke tunani, yafi haka.
My people, if you could design your own virtual reality world, what would it look like and include?
Ooops! Join The Community To View The Comments