Market Competition
A rayuwar da muke ciki a yanzu, financial independence is a necessity for every woman. Having your own money gives you freedom, confidence, and control over your life choices. It’s a powerful statement of self-reliance and self-worth that no woman should compromise on.
Maganar gaskiya, samun kudi or being independent ba na maza ba ne kawai.
In a world where financial independence is increasingly valued, the importance of women having their own money can never be over-emphasised.
Freedom to choose your path yau ga abinda na ke so na yi ga yadda nake so na yi shi. Mace can pursue her passions, whether starting your own business, going back to school, or simply having the freedom to make choices that align with your personal and professional goals.
Mai ya fi a ce yau ki na da abun kan ki domin kuwa having your own money as a woman gives you freedom of choice. You can make decisions without relying on any other person. Whether it’s purchasing something, ki na so ki sayi abu ba sai kin yi ‘yar murya ba, idan kina so ki gina kan ki ne ta hanyar neman ilimi you can sponsor yourself.
Sa’annan rayuwa is unpredictable.Yau in mu ne gobe ba lallai mu ba ne. . Wanda ki ka dogara da shi ki na tunanin ya na nan har abada? When that person is no more, wa zai kula da ke tunda ba za ki iya kula da kan ki ba?
Mun sha ganin cases na matan da mazajensu suka rasu su ka bar su da yara cikin halin ha’ula’i. Yanzu in da a ce matan nan da aka bari an yi empowering din su tuntuni sun tsaya da kafafunsu,hakan za ta faru?
Ga shi ya na kara confidence, ki ji cewar you can do anything at anytime to save yourself, ba kya jiran kowa.
Sannan idan ki na da kudin kan ki, za ki iya taimakawa wani, za ki iya gina wata ke ma ta zama kamar ki ta taimakawa wata. In da a ce za mu samu haka a society din mu, ku na ganin kuwa da rayuwa ba ta canja ba?
Ooops! Join The Community To View The Comments