Wai A Koma Kasuwanci
Shi kasuwanci da ku ke ji da gani ba fa easy money-making route bane na school dropouts da dependents din da su ke ganin wulakanci kafin a basu. Casually saying things like,
“Tunda yaki karatu, a tura shi kasuwa.”
“Wance ki nemi sana’a ki huce takaicin namiji.”
Sai ka zata a kasan pillow ake ajiye manual din sana’ar da capital din da za a fara. Gaskiya lokacin protest yayi.
Business owners lets shout
“JUSTICE FOR KASUWANCI”.
Ku tambayi na kusa daku yadda su ka fara kafin yayi taking off. Not easy at all. Wasu ma sun yi quitting tun kafin aje ko’ina.
Shin wai kun manta ana yin degree har a digirgire a fannin kasuwanci a Jami’a? Na san wasu za su ce mutane nawa ne su ka yi excelling wonderfully a business ba tare da sun taba shiga aji ba. Yeah, it is true. Shi yasa nima ba nufina in ce kada a yi kasuwanci idan babu kwalin boko ba. Shawarata ita ce a nemi ilimin kasuwancin kafin a fada masa gadan gadan saboda kawai ana tunanin it is all about saye da sayarwa. Ignorance in the field will only lead to karyewar jari. Yau iyaye sun bayar, gobe miji ko mata (mace ta bawa miji jari is normal), jibi wani dan uwa mai nauyin aljihu, gata an ciyo bashin banki. Ko kuma ka kasa kayan amma a rasa mai saye. You end up seeing shops and even malls closing down bayan dukiyar da aka narka to start.
To avoid lissafin sau nawa ana ba ki/ka jari yana karyewa ko kuma failed business attempts, please arm yourself with the essential knowledge to get going. The most important of which I personally think is STRATEGY/PLAN which one has to learn from the experienced yan kasuwa around. Now I understand why yan boko masu son yin kasuwanci a ilimance su ke laying emphasis on business plan.
Mutum ya zauna ya yi bincike da lissafi akan;
– What to sell.
– who to sell it to bi ma’ana target customers.
– where to conduct the business.
– accessibility and availability of raw materials.
– need for your skills and services
– marketing
– business ethics…the does and don’ts
Ahhhh, the list is just starting. Ashe kasuwanci ba wajen mara ilimi bane. Sanin wadancan abubuwan kadai ya isa a bawa mutum certificate. It is high time a daina cewa akwai yan kasuwar da basu yi boko ba just because you are not keen on raba dare kana karatu kuma ka kare da D or E a jarabawa. All the knowledge they have accumulated over the years makes them far from being illiterates.
Kuma idan kuna gudun kada yaran da su ke taimaka muku su dinga yi muku wayo, lallai ne a bawa ABDC, 1234 da dan addition and subtraction mahimmanci! E get why.
Which mistake made you or someone close to you close down a business?
Ooops! Join The Community To View The Comments