Are You Welcome?
Turawa muka sani da barin gidan iyayensu idan sun kai wasu shekaru ko da ba aure suka yi ba. A namu yankin we hardly talk about it. But believe me, akwai lokacin da zaman gidan iyaye ba na mace bane. Idan ta dawo gida bayan ta fita da aure. In ya kama ta dole sai tayi haƙuri kamar yadda ake fada mata yayin shiga gidan miji.
Your parents do love you. Maybe su ne a gaba wajen kashe miki aure saboda wahalar da kike sha. Amma duk da haka indai ki ka dawo gida as bazawara Allah sai addu’a. Ke da mamanki ku zama kamar kishiyoyi. Once upon a time kina ɗan rayuwar yanci a gidan aure. Idan ki ka dawo gida sai karbar umarni a gaban kanne. These little things hurt both of you actually. Ke kina ganin kin girmi wasu abubuwan yanzu, Mama na ganin baki isa ba. Maybe ma if you had done a little better da har yanzu kina gidan auren ki. Your siblings musamman yan mata kuma su koma faccaloli. Gida kullum babu zaman lafiya. In kin taho da yaranki sai kin koyi dauke kai. Wani abin da gangan za ki ji ana yi musu da zai bata miki rai. Ki yi magana a goranta miki zawarcin da ki ke yi. Kada ma dai ace hannunki dukan cinya yake yi. You do not have any means of contributing something at home. Many a times this has led a lot of women to jump into the arms of the wrong suitors for the wrong reasons. Sai a tafi a sake dawowa, ko ayi ta hadiyar bakinciki don kar a fito.
There are exceptions I know, but this is the typical expectation in the life of a divorcee. Har gara idan miji rasuwa yayi. Ana yin abubuwa bisa tausayi. In both cases dai she does not dare suggest living away from home indai ba yara gareta manya that will be her security ba. Addini da al’ada basu yarda ba and for the sake of mutumcinta hakan daidai ne.
Bazawara kenan, baiwar Allah. Rayuwarta gaba kura baya siyaki. Gashi dai gidan iyayen is her best option amma tunda ‘bazawara’ adjective ya karu akan sunanta to sai tayi hakuri sosai.
Dear parents, please a dinga sassautawa zaurawa especially if they are divorcees. In kun tsangwame su ina kuma za su kama?
Me ku ka taba ji game da wata bazawara mara dadi a dalilin zaman gida?
Ooops! Join The Community To View The Comments