Customers Sun Tsorata Bayan Da GTBank Ya Tabbatar Da An Yi Yunkurin Hacking Din Website Dinsa
Guaranty Trust Bank Plc ya tabbatar da wani yunƙuri na hacking din website din sa .
An yi yunkurin hacking din ne a jiya Laraba, kwana guda bayan da bankin ya sabunta site din, wanda ya haifar da cikas na wucin-gadi ga site din, wanda ya sa kwastomomi suka kasa samun damar yin amfani da intanet.
Wannan ya haifar da damuwa sosai da rahotannin kafofin watsa labarai da ke nuna cewa an rufe gidan yanar gizon bankin, wanda zai iya jefa bayanan abokan ciniki cikin haɗari.
A wata sanarwa da bankin ya fitar a yau Alhamis mai dauke da sa hannun hukumar bankin , ta kuma aikewa PUNCH, bankin ya bayyana cewa ba a samu nasarar hacking din site din ba, kuma ba a kulle shi ba.
Hakazalika bankin ya kwantar da hankalin customers cewa na ya storing data na customers a website.
The statement titled, “Alleged Web Domain Hack: GTBank Provides Clarity” read, “Our attention has been drawn to reports in the media alleging that hackers have seized the bank’s website, cloned it, and intercepted customer data.
“While there was an isolated incident of an attempt to compromise our website domain, we would like to assure all our customers and stakeholders that the bank’s website has not been cloned and that we do not store customer information on our website, and as such, there has been no instance of compromise of customer data.
“Our dedicated team of Information Security Experts is currently working round the clock to restore domain settings, and we can assure our customers that our website will be up shortly.
“We urge all our customers to please disregard the claims in these media reports and assure you of our unwavering commitment to safeguarding customer data. Thank you for your continued support,” the statement added.
Additional checks by PUNCH correspondent showed that the website is now actively working.
Ooops! Join The Community To View The Comments