Abu na masu zuciya! Business in Nigeria!
Shi fa fara wani business ba karamin aiki bane. Tun daga research, sourcing funds har evaluation. We applaud all business owners and aspiring. Wasu daga cikin mu suna da plan da funds amma kuma akwai fear of starting. What if it fails? I have invested my savings. It’s heartbreaking really but you will never know if it will be a success if you don’t take a leap of faith and see where the road leads.
It’s no news how hard running a business is in Nigeria due to so many shortcomings. Kunga fa research shows that over 50% of SMEs fail in their first year of operation and more than 95% of SMEs fail during their first five years.
Nan Haka, wata ta ce zata fara pastry business a gida haka, abu dan dai-dai. ta zauna ta haɗa haɗɗen plan ɗinta, aka je aka ƙara koyo so meat pie, doughnut, cupcakes, kayan daɗin nan dai. Kun ga nan ma ai investment ne ko?
Aka siyo kayan kwaɓa flour, ta tsallake matsalar capital kenan sai aka fadi na wutan lantarki. NEPA suka ce for where??
Ina kaiku, ranar farko, generator, na biyu ma haka har aka yi sati. Sai an sama order, abu kamar anyi baki, TDIB! An dauke wuta.
Kafin kice mene? She was torn, ga tashin komai a kasuwa, ga kashe kudi a diesel, ga rashin profit. Rai dai yayi dumu dumu.
Sai ji nayi kawai tana cewa, nikam business din nan nawa ne?
Amma as someone that claimed to have had a well-thought-out plan, ya bata hango wannan matsalolin ba? Are they not what everyone is facing? Abin fa sai na masu zuciya! Hmm!
Wani loss din sai kaji kamar baza ka taba tashi ba. Idan muka juya ma import din, buying and reselling, lokacin da Forex ya din ga gasa mana aya a hannu, da kan ka ma zaka yar dashi. Toh kun gani, duk inda muka juya dai ba sauki. Ba fa san rai bane ake kara kudin imported stuff, babu yanda suka iya ne suma. Yanzu ma naga in dollars suke sa kudin to be on a safer side, convert it with the current exchange rate.
Yan Aji, today is for start-up stories. Can you share stories of how you started your business from scratch, some challenges faced and how you overcame them?
Ooops! Join The Community To View The Comments