Tech Talk Tuesdays: Siya da siyarwa a ko ina a kowani lokaci.
Isn’t Tuesday the best day to talk about technology?
Wai akwai business din da ba a yi online yanzu, naga me saida kayan miya ma yana amsan transfer. Idan zaku iya tuna lokacin da a kayi yayin rashin cash din nan, yaga dai business ya tsaya chak, kaya sai spoiling su ke, ba hamsin ba ɗari, sai kuji lawandi yace ga account dina.
Munga dai SMEs operate on tight budgets ga limited resources, so ko wani hanyan maximizing efficiency, sai an nema kuma anyi aiki da shi.
Ko siyan kaya ne a shago, dining at a restaurant, or making online transaction, yanzu fa mun kai matsayin transaction with just a few taps on your smartphone.
Digital world, wai akwai abin da ba’a yi a yanar gizo yanzu?
Daga kan gadon ka from every part of the world zaka yi siyayyanka, kuma ka biya ka shafa hamdala. Da smartphone fa ka huta. There are so many secure protocols to protect your money by detecting fraud har isa zuwa ga vendor kaima ka sama kayan ka. Dan nasan a cikin mu akwai marasa yadda. Your money is safe. Manyan kamfanonin technology na duniya ma suna da mobile payment landscape din su. Daga ciki akwai su apple pay, google pay, Samsung pay akwai kuma wallets irin su paypal, venmo da Alipay. Abin ma sai ka zaba. How convenient!
Kuma a haka da yanda technology ke evolving, masana sun ce bamu ga komai ba ma. Toh! Ashe nan gaba akwai karin kallo.
Wani irin business kuke running and which of the various tools do you use?
Mu dai anan northern hibiscus, we have a new mobile payment solution called NH pay which facilitates secure transactions between vendors and customers.
Toh idan ma you’ve never known or used any, this is the opportunity to hop on the technology train and be a proud member of the NH pay community. Domin Kwanciyar hankali wurin siyan kaya online, ku danna nan @nh.pay
Ooops! Join The Community To View The Comments