Wata Sabuwa: Deepfake Technology
Rayuwa dai komai na tafiya sauri-sauri, kafin ka ce me, yaro ya zama ango. Daga telephone wai mune yanzu ma ake ce mota ne ke driving da kan ta, har bacci fa zaka iya, sai idan dai you’re not someone who has trust issues like me. A tsakiyan wannan evolution din shi ne aka ƙirƙiro Artificial intelligence (AI). Muna ta jin dadin mu da AI kar ma kace na pictures din nan. Ana zaman lafiya kawai zan shiga website nasa “a young chubby hijabi black woman as an astronaut”, Allah sarki, in da hali da yanzu fa nima ina space, ko kuwa as an engineer. Da AI dai, babu profession da ban hangi kai na ba, you should try it too.
Amma wasa-wasa zata iya fin karfin mu. An ce dan Adam bai cika goma ba, toh artificial intelligence ma bata cika goma ba. How times are changing, yesterday it was simply a technology that encompasses a wide range of applications, from text generation to music composition and even image synthesis but yau kawai na ke jin labari wai har mun kai matsayi na evolution din deep fake technology. Shi ma duk kasan AI yake amma da deep fake za’a iya manipulating audio, video da images. Sabida tsabar authenticity in appearance and sound, you just have o ask, anya bani bane wannan? Wani irin masifa ne kenan? Mu dai mutane idan an mana abin arziki sai mun maida shi yana kallon yamma.
Wasu a jihar India ma haka aka dinga framing din su da wannan images din. It was so real that people wouldn’t believe it wasn’t them. Da wani countermeasure application dai aka gane deepfake ce.
Tambayar shi ne, da fatan dai babu wanda ya taba fada wa cikin sharrin deep fake technology?
Ooops! Join The Community To View The Comments