The 21st Century Finishing School
“A girl should be two things: who and what she wants.” – Coco Chanel
Sau da yawa za mu ji iyayen mu suna cewa, “Wance, ai mata basa zama haka. Mata basa dariya haka. Gyara zaman ki, sai kace na miji?” Domin haka koh ita mace ai daga tafiyar ta, zuwa maganar ta, sauti da lafazi, da smile ɗinta, yanayin dressing ɗinta, duk abin kulawa ne. Wasu daga cikinmu Allah ya musu irin wannan baiwar ta iya sarrafa magana, taku na kamala, murmusa wa mai jan hankali, iya kwalliya da sauran su, while akwai wasu kuma sai da dan more effort.
Finishing school a da was to teach women how to bag an affluent man amma yanzu, It is far beyond that. Yanzu ana koyar da self care, iya magana, etiquette, har ma leadership basically to reach your full potential and navigate modern life with grace and poise. Shi ne zaku ga mace yar ɗagwasgwas, sai ku ga an ce ‘yan mata.
It is sometimes called charm school. Ba fa ina nufin ana koyar da wani incantations bane, A’a. toh! Charm dai, quality of delighting or fascinating others. It helps you define who you are and how to carry yourself in the world.
Wa zai iya gaya mana sunan irin wannan makarantan a harshen mu ta hausa?
Toh Yar Aji, Yanzu da na ɗan baki insight a kan makarantar, kina da bukatar zuwa? Koh ke yar baiwa ce? Kuma idan akwai, will you be willing to attend?
Ooops! Join The Community To View The Comments