Ya Ake Dealing Da Miji Mai Gori?

Marriage is a timeless union, a journey marked by love, growth, and commitment. To amma sai dai me? Mutanen na jin labarin aure na burgewa amma su kan manta da cewar akwai challenges.

Ā
Marriage is beautiful, absolutely, but it is not perfect. Abubuwa sukan taso wani lokacin har ta kai you ask yourselfĀ āWane ne kuwa or wance ce kuwa? ā
Ā
A lot of times mata na facing challenges masu yawa a gidan aure, wani abun ma za ka ga ba sa iya fada.Dalilin ganin cewar ka na korafi sai a ce ayi hakuri.Ā Sai ka dinga jin abubuwa irinsu
Ā
āki je kiyi hakuri a gidan mijinki haka kowa ke yiā
Ā
āGwara ke ita wance ma kaza da kaza ake ma ta wanda ya fi na kiā
Ā
Shi ya sa abu na cin ka a rai amma sai ka hakura. Sai dai a irin wadannan platforms din idan magana ta taso, sai ka ji labari shigen na ka.Ā
Ā
Batun yau dai guda daya ne, Idan miji na da gori ya mace za ta yi?Ā
Ā
Anan ana maganar maigida zai yi ma ki abu daidai gwargwado ki na farin ciki yana farinciki
Ā
To amma me?Ā bacin ran sai ranar da dan fada ya hada ku
Sai gori!!
Ā
Gori irin na terere
Duk abunda ya miki ko ya shekara goma sai ya ambato ya goranta.
Har petty things like recharge card
Ā
“Nan nan kika ce min ba ki da kati na sa miki,duk baki gani ba. Sai yanzu har kin iya ki zo ina magana kina magana”
Ā
“Ina shekara biyu da suka wuce na dauki jari na baki in don halinki ne zan baki?”
Ā
“Nan nan ki ka ce min kawunki ba ya da lafiya muka je duba shi na dauki dubu ashirin na ba shi duk ban yi ba? Shi ne za ki zo mun da wani zance….”
Ā
āKudin mota ma idan za ki fita ni na ke ba kiā
Ā
Ga su nan dai kala kala
Komai sai ya goranta
Tun daga cefanen gida har kayan sawa
Ā
āIna ce kwanan nan na saya miki ankon bikin kanwarki, shi ne har kin manta ko? ā
Ā
In this situation the wife feels humiliated.
Ā
Ba dama ta yi magana sai a ce ba ta da hakuri ba juriya.Ā
Ā
Wani ma zai je to an extent na cewar abubuwan da ya siya zai karbe. Kaya ne, takalma ne. Wani har waya ma. Watakila kuma sai abubuwa sun lafa an shirya sai ya dauka ya dawo ma ta da su.Ā
Ā
So, how does one deal with this situation?
How is one supposed to react?
Ā
Ooops! Join The Community To View The Comments